IQNA – Dalibai 30 ‘yan kasar Qatar ne suka halarci wani shiri na tsawon mako uku na rani da cibiyar koyar da kur’ani ta Al Noor ta shirya domin inganta haddar kur’ani da inganta ilimi.
Lambar Labari: 3493597 Ranar Watsawa : 2025/07/24
An sanar da sakamakon gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na hudu a kasar Indonesia tare da karrama wadanda suka yi fice a wani biki.
Lambar Labari: 3492671 Ranar Watsawa : 2025/02/02
Tehran (IQNA) Majalisar kula da harkokin kur'ani mai tsarki ta Hubbaren Abbasi ta sanar da gudanar da darussa na kur'ani na bazara ga daliban makarantu a larduna hudu na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3489150 Ranar Watsawa : 2023/05/16
SHIRAZ (IQNA) – Gidan kayan tarihi na kur’ani mai kayatarwa yana nan a Cibiyar Watsa Labarai na Yanki na Kimiyya da Fasaha ta lardin Fars a Shiraz.
Lambar Labari: 3487321 Ranar Watsawa : 2022/05/21